Saudi riyal
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Riyal shi ne kuɗin hukuma da ake amfani da shi, a Saudi Arabia . Sunan a gajere shine SR ( Larabci: ر.س ). A Riyal ne zuwa kashi 100 halala ( Larabci: هللة ).


Riyal ita ce kuɗin Saudiyya tun lokacin da Saudiyya ta zama ƙasa. Ya kasance. kuɗin Hejaz ne kafin Saudi Arabiya ta kasance ƙasa. Akwai 5, 10, 25, 50 da kuma 100 halala tsabar kudi . da takardun kudi na riyal guda 1, 5, 10, 20, 50, 100, da 500.
Remove ads
Darajar musayar kudi
Riyal an kayyade ya zama daidai da dalar Amurka 0.266667. [1] [2]
Hotuna
- Kwandala na kasar a can baya
- Riyal 10
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads