Shahada
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Shahada da Larabci الشهادة, transl|ar|DIN|aš-šahādah, IPA-ar|aʃ.ʃaˈhaːda||as-shahadah.ogg,"Mika wuya") aš-šahādatān; Ana ƙiranta da Kalimat aš-šahādah, Larabci|كلمة الشهادة, is an Islamic creed, tana ɗaya daga cikin biyar na Rukunnan Musulunci biyar, dake tabbatar da imani ga Allah shi kaɗai babu abin bauta da gaskiya sai Shi (tawhid) da kuma yarda Manzon Allah Muhammad (S.A.W) a matsayin Manzon Allah kuma Annabi daga Gareshi. Kalmar tabbatar da shahada a takaice da Larabci itace:
- Larabci: لَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله
- lā ʾilāha ʾillā llāh muḥammadun rasūlu llāh
- laː ʔɪˈlaːha ˈʔɪl.lɑɫˈɫɑː mʊˈħammadʊn raˈsuːlʊlˈɫɑː
- Babu abin bautawa da gaskiyaba sai Allah. Kuma Muhammad Manzon Allah (S.A.W) ne wannan kalmar itace babban kafiri da musulmai. [1][2][3][4]


Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads