Thomas Jefferson

From Wikipedia, the free encyclopedia

Thomas Jefferson
Remove ads

Thomas Jefferson (an haife shi ranar 13 ga watan Aprelu, na shekarar alif dari bakwai da arbain da uku 1743A.c – ya mutu a ranar 4 ga watan July, shekarar alif dari takwas da ashirin da shida 1826)A.c Ya kasance daya daga cikin shugabannin kasar Tarayyar Amurka, diplomat, lauya, architect, kuma daya daga cikin Iyayen da suka kafa Tarayyar kasar Amurka wanda shine na uku shugaban Tarayyar Amurka daga shekarar ta alif dari takwas da daya 1801 zuwa shekara ta alif dari takwas da tara1809. Kafin nan, ya riƙe mataimakin Tarayyar Amurka daga shekarar a shekara ta alif dari tara da casain da bakwai 1797)A.c zuwa shekara ta 1801. Shine wanda ya wallafa Declaration of Independence, Jefferson was a proponent of democracy, republicanism, da yancin mutane, ya tunzura American colonists da rabewa daga Kingdom of Great Britain da samar da sabuwar ƙasa; ya samar da littafai tsarin shugabanci da ƙuduri a matakin jiha da kuma tarayya.

Quick facts 3. shugaban Tarayyar Amurka, 3. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka ...
Thumb
Mutum-mutumin Thomas Jefferson
Thumb
hoton thomas
Thumb
Thomas Jefferson
Thumb
Thomas Jefferson

Lokacin American Revolution, ya kuma wakilci Virginia a Continental Congress wanda suka fara amfani da kundin da ya samar, ya kuma fara dokar yancin yi addini amatsayin sa na wakili daga Virginia, kuma yazama Governor of Virginia na biyu daga shekarar 1779 zuwa shekara ta 1781, lokacin yakin juyin juya hali wato ( American Revolutionary War) . Yazama Ministan Tarayyar Amurka na Faransa a watan Mayu shekarar 1785, kuma shine na farko wanda ya rike muƙamin secretary of state a karkashin shugaba George Washington daga shekarar 1790 zuwa shekarar 1793. Jefferson da James Madison su suka shirya Democratic-Republican Party domin tayi hamayya da Federalist Party lokacin tsara First Party System. Tareda Madison, ya rubuta Kentucky and Virginia Resolutions a shekarar 1798 da shekara ta 1799, wanda ke tsoron kara karfin states' rights da soke Alien and Sedition Acts na fedaraliya.

Thumb
Kabarin sa
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads