Toni Payne
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Antoinette Oyedupe Payne an san ta da suna Toni Payne (an haifeta a shekarar alif dari tara da casa'in da biyar miladiyya 1995) itace Yar wasan kwallon kafa ta Amurka da Najeriya. Tana taka leda a gaba a Kungiyar Sevilla FC.[1]
Remove ads
Rayuwa
Toni Payne an haife ta ne a Birmingham na kasar ingila, Alabama, ga iyayen ta biyu ‘yan Najeriya,[2] kuma ta girma a Amurka.[3]
Payne ta taka leda a kungiyar matasa ta Amurka ta 'yan kasa da shekaru 17, kuma tana cikin kungiyar da ta lashe gasar UC 17 ta mata ta CONCACAF. Daga 2016 zuwa 2018 ta yi wasa tare da AFC Ajax. A watan Yunin 2018 ta koma Sevilla kan yarjejeniyar shekara daya, wanda aka tsawaita na karin shekaru biyu a 2019.[4] A shekarar 2019 ta bayyana aniyarta ta ci gaba da aikinta na kasa da kasa tare da Najeriya.[5][6]
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads