From Wikipedia, the free encyclopedia
Adegboyega Oyetola (An haife shine a ranar 29, ga watan satumber 1954) Dan Najeriya ne kuma Ɗan siyasa ne wanda shine gwamna na Jihar Osun (tun daga 2019).[1] Ya nemi takarar gwamnan Osun a ƙarƙashin jam'iyar All Progressives Congress (APC) na zaɓen watan September 22, 2018 na Gwamnonin jihar inda ya samu nasara[2] kafin cin zaɓen sa, ya kasance Shugaban ma'aikata na[3] tsohon gwamna Alhaji Rauf Aregbesola.[4]
Adegboyega Oyetola | |||
---|---|---|---|
27 Nuwamba, 2018 - 27 Nuwamba, 2022 ← Rauf Aregbesola - Ademola Adeleke → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Adegboyega Oyetola | ||
Haihuwa | Iragbiji (en) , 29 Satumba 1954 (69 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Yarbawa | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Lagos | ||
Matakin karatu | Master of Business Administration (en) | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da shugaba | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.