Abu Ishaq al-Heweny

From Wikipedia, the free encyclopedia

Abu Ishaq al-Heweny
Remove ads

Abu Ishaq al-Heweny ( Larabci: أبو إسحاق الحوينى, An haife shi ne a ranar 10 ga watan Yunin 1956 kuma ya mutu a ranar 17 ga Maris 2025). [1] [2] an kuma haife shi ne a ƙauyen Hewen a cikin Kafr el-Sheikh Governorate a Misira . A shekarar 2015, Ma’aikatar kula da Addinai ta Masar ta fara wani yunkuri na cire duk wasu litattafai da malamai kamar Al Heweny suka rubuta daga dukkan masallatan Masar.

Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads