Daurama
Kabara ta Daura ko sarauniyar Daura wacce ta auri Bayajidda From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Daurama ko Magajiya Daurama (ƙarni na 9) ta kasance mai mulkin mutanen Hausa wacce ita ce ta kasance Kabara ta ƙarshe a tarihin Daura. Ana ce mata Kabaran Daura. Masu bada labaran gargajiya suna tunata ne a matsayin Sarauniya ne, Uwa ta Daular Hausawa dake Arewacin Najeriya a yankin Nijar (kasa) da kuma Najeriya.[1] Labarin Magajiya Daurama ana bayar da shi ne a labaran jarumtaka na jarumi Bayajidda.


Magajiya Daurama tayi mulki a garin da ake ƙira ko ake cewa Daura.
An saka wa garin sunanta Daura wanda yanzun Daura masarauta ce mai zaman kanta a Jihar Katsina, Najeriya tsohon birni ne a asalin babban birnin masarautar bayan da Daurama ta ɗauke shi daga garin ta mai da shi sabon birnin Daura, wanda aka sama garin sunanta.[2]
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads