Destiny (1997 fim)

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Kaddara ( Larabci: المصير , fassara;al-Masīr ; French: Le Destin) fim ne na wasan kwaikwayo na tarihi na Faransa da Masar na 1997 wanda Youssef Chahine ya jagoranta. An nuna shi daga gasar a 1997 Cannes Film Festival.[1] An zaɓi fim ɗin azaman shigarwar Masar don bada kyautar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 70th Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2][3]

Quick facts Asali, Lokacin bugawa ...

Fim ɗin yana game da Averroes, masanin falsafa na ƙarni na 12 daga Andalusia wanda za a san shi da mafi mahimmancin sharhi akan Aristotle .

An shirya fim ɗin a Cordoba kuma yana nuna dangantakar da ke tsakanin Halifa da Averroes, wanda yana ɗaya daga cikin mashawarcinsa da ya fi amincewa. Masu tsattsauran ra'ayi na addini sun fara samun iko, suka fara yin tasiri a kan hukuncin da halifa ya yanke, wanda ya kai ga gallazawa masanin falsafa da hargitsin siyasa a Andalus.

Remove ads

Yan wasa

  • Nour El-Sherif a matsayin Averroes
  • Laila Eloui a matsayin Manuella
  • Mahmoud Hemida a matsayin Al Mansour, The Khalifa
  • Safia El Emari a matsayin matar Averroes
  • Mohamed Mounir a matsayin Manwar
  • Khaled El Nabawy a matsayin Nasser, The Crown Prince
  • Seif El Dine a matsayin Abdullahi Dan'uwan Halifa
  • Abdalla Mahmoud a matsayin Borhan
  • Ahmed Fouad Selim a matsayin Cheikh Riad
  • Magdi Idris a matsayin Sarkin darikar
  • Ahmed Moukhtar a matsayin Bard
  • Sherifa Maher a matsayin Mahaifiyar Manuella
  • Rayek Azzab a matsayin El Razi
  • Hassan El Adl a matsayin Gaafar
  • Hani Salama a matsayin Abdalla
  • Faris Rahoma a matsayin Youssef
  • Ingi Abaza a matsayin Sarah
Remove ads

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads