Ibn Rushd
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ibn Rushd (larabci = ابن رشد; cikakken sunansa| أبو الوليد محمد ابن احمد ابن رشد|wato Abū l-Walīd Muḥammad Ibn ʾAḥmad Ibn Rušd; 1126 – 11 December shekara ta 1198), an canja sunan a harshen Latin amatsayin Averroes (lafazi|ə|ˈvɛroʊiːz), Musulmi ne[1] Al-Andalusi philosopher kuma thinker ne, wandi yayi rubutu akan subjects da dama, wadanda suka hada da philosophy, Tauhidi, magani, ilimin taurari, physics, Islamic jurisprudence da Shari'ar Musulunci, da kuma linguistics. Ayyukansa akan philosophical sun kunshi sharhohi da dama akan Aristotle, wanda yasa ake masa lakabi da The Commentator wato (Mai Sharhi) a kasashen Yamma. Ya taba zama alkali kuma court physician na Almohad caliphate.





An haife shi a garin Córdoba a shekara ta 1126 daga gidan alkalai masu daraja, kakansa (mahaifin ubansa) shine babban alkalin garin. A 1169 an kai shi gurin Kalifa Abu Yaqub Yusuf, wanda yayi farin cikin dangane da ilimin sa, sai kalifa yazama maitaikon Ibn Rushd a dukkanin harkokinsa kuma ya karbi yawancin sharhohinsa. Daga na Rushd yayi ayyuka amatsayin alkali a Seville da Córdoba. A 1182, an nada shi amatsayin court physician da kuma zama babban alkali na garin Córdoba. Bayan rasuwar Abu Yusuf a 1184, Ibn Rushd ya cigaba da zama karkashin taimakon sarakuna har sai sanda ya shiga cikin fuskanta kaskanci a shekara ta 1195. An tuhume shi da binsa da zargi da dama wanda hakan yakasance ne domin siyasa, sai ya koma wani gari kusa da Cordoba da ake kira da Lucena. Amma daga baya yasake dawowa cikin yalwarsa da daukaka karkashin taimakawan sarakuna kafin yarasu a 11 ga watan Decemban shekara ta 1198.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads