Eritrea
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Eritrea (lafazi: /eritereha/) ko Iritiriya[1] ko Jihar Iritiriya (da Tigiriniyanci: ኤርትራ), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Iritiriya tana da yawan fili kimani kilomita arabba'in 117,600. Iritiriya tana da yawan jama'a kimanin 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Iritiriya tana da iyaka da Ethiopia, da Sudan, kuma da Jibuti. Babban birnin Iritiriya, Asmara ne.






Shugaban kasar Iritiriya Isaias Afwerki (lafazi: /isayas afwereki/) ne.
Iritiriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1993, daga Ethiopia.

Remove ads
Hotuna
- Coat of Arms
- Taswirar kasar
- Asmara
- Asmara babban birnin kasar
- Wurin haƙar ma'adanai ta Bisha, Eritrea
- Wani ma'aikacin haƙar ma'adanai na Bisha
- Dam na Gerset, an gina Dam din tun lokacin yancin kai
- Alamar Kasar
- Raheita Sultan
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads