Freda Bedi

From Wikipedia, the free encyclopedia

Freda Bedi
Remove ads

Freda Marie Houlston (5 Febreilu 1911 - 26, Mayu Shekara ta 1977), an kuma kiranta da "Sister Palmo ko Gelogma Karma Kechog Palmo, baturiya ce wadda aka garkame ta a India don ta goyi bayan 'yancin India kuma itace baturiya ta farko da ta fara imani da Tibetan Buddhism.[1]

Quick facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Thumb
hoton freda
Thumb
Bedi
Remove ads

Farkon rayuwa

An haife Freda Marie Houlston a gida dake saman shagon kayan kawa da gyaran agogo na babanta dake Monk Street a Derby. Mahaifin Freda yayi yaki a yaki na farko (first world war) kuma yana fannin sojojin machine guns. An kashe shi a arewcin Faransa a (14 Aprelu 1918). Mahaifiyarta, Nellie ta kara aure a 1920, ga Frank Norman Swan.[2]

Karatu

Freda tayi karatu a Hargrave House sannan se kuma a makaratar Parkfields Cedars, duka a Derby. Ta kuma kwashe tsawon lokaci tana karantar wakokin makaranta a arewacin Faransa. Ta samu damar karatu a St Hugh's College don karantar yaren Farasanci.

Mutuwa

Ya mutu ranar 29, ga Maris, 197, a brinin New Delhi.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads