Hanane el-Fadili
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Hanane el-Fadili, (Larbanci: حنان الفاضلي) ta kasance, yar'fim din Morocco ce kuma mai barkwanci. An haife ta a Mayu 2, 1974, in Casablanca Morocco.[1] She specializes in parody, focusing on famous personalities and controversial figures. She addresses social and political issues relevant to Moroccan public, opinion.[2]

Remove ads
Rayuwarta
Ta kasance an haife ta daga gidan yan'shirin fim; her mahaifin ta shine Aziz el-Fadili sannan Adil el-Fadili.[3]
Aiki
Ta samar da shirye-shirye da dama da suka hada da shirin ta na Hanane Show da Super Hada, wanda keda mabiya sosai a Morocco. Ta kuma kirkira Hanane Net, wadanda jeri ne na kananan vidiyoyi ne na shirye-shiryen barkwanci wanda kaninta Adil ke yi a 2017.
An zabe ta amatsayin UNICEF's goodwill ambassador a Morocco a shekarar 2010.[4]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads