Lady Gaga

From Wikipedia, the free encyclopedia

Lady Gaga
Remove ads

Stefani Joanne Angelina Germanotta lafazi|ˈstɛfəni_ˌdʒɜːrməˈnɒtə (An haife ta a watan Maris 28, shekarar alif dari Tara da tamanin da shida 1986), anfi saninta da Lady Gaga, Mawakiyar kasar Tarayyar Amurka ce, Marubiciyar waka, kuma jaruma. An santa da sauya yanayin halitta da salo iri-iri. Gaga ta fara waka tun tana budurwa a tsakanin shekaru 13 zuwa 19, Tana yin wake a dararen open mic da yin wasannin a shirye-shiryen makaranta. Ta yi karatu a Collaborative Arts Project 21, ta Jami'ar New York Tisch School of the Arts, sannan daga bisani ta fita dan ci gaba da sana'ar wake-wake. Bayan Def Jam Recordings sun soke kontaraginta, sai ta fara aiki a matsayin marubuciyar waka wa Sony/ATV Music Publishing, inda kada hannu a sabon yarjeniya da Interscope Records da kuma KonLive Distribution a cikin shekara ta 2007. Gaga ta kuma samu daukaka a shekara mai zuwa bayan ta fitar da album dinta na farko The Fame, da kuma wakokin dai dai da suka haye jadawali, "Just Dance" da kuma "Poker Face". An kuma sake fadada albam din kuma an sanya EP, The Fame Monster (2009), da sabbin wakoki kamar su "Bad Romance", "Telephone" da "Alejandro", kuma duk sun sami karbuwa.

Quick facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Thumb
hutun Lady Gaga

Album din Gaga mai tsayi na biyu, Born This Way (2011), wanda ya hada da electronic rock da techno-pop. An zabe shi asaman jadawalin US Billboard 200 tare da saida fiye da kwafi miliyan daya a kasa da makonsa na farko. Sai title track ya zama waka da aka saida cikin sauri a iTunes Store tare da sama da downlod sama da milliyan a kasa da mako daya. Wakarta na EDM na albam dinta na uku, Artpop (2013), tare da majagaban wakarta Applause", Gaga ta saki albam dinta na jazz tare da hadin-gwuiwa da Tony Bennett, Cheek to Cheek (2014), soft rock dinta ya sanya ta yin album na biyar, Joanne (2016), shi ma ya kai saman US charts. A wannan lokacin ne, Gaga ta shiga kasuwancin yin fim, ta taka rawar jaruma a kananan shirye-shirye kamar American Horror Story: Hotel (2015–2016), inda ta samu kyautar Golden Globe Award for Best Actress, da kuma shirin musical drama A Star Is Born (2018), inda aka sanya ta cikin masu samun kyautar Academy Award for Best Actress. Kuma ta taimaka a soundtrack, which received a BAFTA Award for Best Film Music and made her the only woman to achieve five US number one albums in the 2010s. Its lead single, "Shallow", earned her the Academy Award for Best Original Song.

Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads