Mabululu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Agostinho Cristovão Paciência wanda aka fi sani da Mabululu, (an haife shi a ranar 10 ga watan Satumba 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Primeiro de Agosto a matsayin ɗan wasan gaba. Ya taka leda a gasar cin kofin duniya ta FIFA ta shekarar 2014. [1]
A cikin shekarar 2018–19, ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Primeiro de Agosto a gasar firimiya ta Angola, Girabola.[2]
Remove ads
Ayyukan kasa da kasa
Kwallayen kasa da kasa
- Scores and results list Angola's goal tally first. [3]
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads