Mohammed bin Rashid Al Maktoum

Sarkin Dubai From Wikipedia, the free encyclopedia

Mohammed bin Rashid Al Maktoum
Remove ads

Sheikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum GBE Larabci: محمد بن راشد آل مكتوم; Muḥammad bin Rāshid al Maktūm; an haife shi 15 Yulin shekara ta 1949) shi ne Mataimakin Shugaban ƙasa da Firayim Minista na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE), kuma mai mulkin Masarautar Dubai.

Thumb
Mohammed bin Rashid Al Maktoum
Thumb
Mohammed bin Rashid Al Maktoum
Quick facts Prime Minister of the United Arab Emirates (en), Vice President of the United Arab Emirates (en) ...
Thumb
Mohammed bin Rashid Al Maktoum

Shi ne mutumin da ya haɓaka Dubai ta zama birni na duniya, [1] da kuma ƙaddamar da wasu manyan kamfanoni ciki har da kamfanin jiragen sama na Emirates Airline, DP World, da Jumeirah Group. Yawancin waɗannan ana riƙe su ne ta hanyar Dubai Holding, kamfani tare da kamfanoni iri-iri da saka jari. Sheikh Mohammed ya kula da ci gaban ayyuka da dama a cikin Dubai wadanda suka hada da kirkirar filin shakatawa na fasaha da kuma yankin tattalin arziki na kyauta, Dubai Internet City, Dubai Media City, Cibiyar Kudi ta Duniya ta Dubai, Tsibiran Palm da otal din Burj Al Arab. Ya kuma jagoranci gina Burj Khalifa, gini mafi tsayi a duniya.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads