Muhammad Ali

Ɗan'wasan damben Amurka, mai taimako da kare hakkin ƴan'adam From Wikipedia, the free encyclopedia

Muhammad Ali
Remove ads

Muhammad Ali (sunan yanka Cassius Marcellus Clay Jr.; an haife shi a ranar 17 ga Watan Janairu, shekarar 1942 ya rasu; a ranar 3 ga Watan yuni ,shekarar 2016) dan wasan dambe ne dan kasar Amurika. Yana daga cikin manyan yan damben duniya. a shekarar 1999, muhimmiyar mujallar wasanni ta bawa Muhammad Ali matsayin babban dan wasa na karni. yadau gasar damben masu nauyi matakin karshe a duniya har sau uku. Hakanam ma Ali ya yacinye gwal a gasar wasanni ta Olympics a shekara ta 1960 a birnin Roma. Ana ganin Ali da muhimmancin gaske.

Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Remove ads
Thumb
Muhammad Ali


Thumb
Muhammad Ali a shekarar 1971
Remove ads

Tarihin rayuwa

Thumb
Muhammad Ali

An haife shi a Louisville, inda aka rada masa sunan banan shi Cassius Marcellus Clay Sr. Ali ya sake suna bayan ya musulinta a shekara ta 1965. Saboda addinin sa Ali baiyi wasaba a lokacin yakin Vietnam. Wannan lamarin ya kara fito da Ali fili. Ali yabar wasanni a shekarar 1981. A farkon shekarun 1980 aka gano Ali yana dauke da cuta.[1][2] Ali yayi suna sosai bisa ga aiyukansa na taimako, sadaka da jinkan al'uma.

Muhammad Ali ya shiga Musulunci a shekarar 1960.

Muhammad Ali yayi aure sau hudu ne a rayuwar sa. Kuma yana da yaya mata bakwai da maza biyu.

Thumb
Muhammad Ali
Thumb
Muhammad Ali
Thumb
Muhammad Ali

A ranar 20 ga watan Disamba ,shekarar 2014, Aka kai Ali asibiti.[3] A Janairu 15, 2015 aka sake maisasshe shi.[4][5] Kashe gari aka sallame shi.[6]

Remove ads

Lafiya da rasuwa

Thumb
Muhammad Ali
Thumb
Muhammad Ali
Thumb
Muhammad Ali

An samu Ali yana dauke da cutar ':Parkinson's disease.[7] Ali ya rasu Yunk 3, 2016, yana da shekaru 74.[8]

Manazarta

__LEAD_SECTION__

Loading content...
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads