Muritaniya

From Wikipedia, the free encyclopedia

Muritaniya
Remove ads

Muritaniya [1]ko Mauritaniya ko Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya: (da Larabci: الجمهورية الإسلامية الموريتانية; da Faransanci: République Islamique de Mauritanie)[2], ƙasa ce, da ke a Yammar Afirka, a Afirka ta Yamma. Muritaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i (1 030 700) Muritaniya tana da yawan jama'a (4 005 475) bisa ga jimillar a shekarar (2020).

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Taswirar Muritaniya.
Thumb
Kasuwa a birnin Nouakchott, babban birnin ƙasar

Moritaniya ta na eyaka da Atlantic ocean da ga yamma, Aljeriya, da ga Arewa maso yamma, Mali da ga Arewa maso gabas, da koma gabas da koma kudu maso gabas, sai koma Senegal da ga kudu maso yamma.

Mauritiya itace kasa mafi girma A Africa. Yawanci mutanan Kasar wajan 4.4million suna rayuwan a tsananin zafin, a kudanci kasar, Babban birnin kasar koma mafi girma a shine Nouakhoth, yana kusa da Atlantic ocean, mouritaniya ta samu yancin kanta da ga kasar faransa a shekara ta (1960).[3]

Mohamed Ould El-Ghazaouani shine [4]shugaban kasar na muritaniya, Ismail Ould Bedde Ould Cheikh Sidiya firiminista. Muritaniya ta samu ƴancin kanta a shekara ta (1960)daga Faransa.[5][6][7]

Remove ads

Hotuna:

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads