Pakistan

From Wikipedia, the free encyclopedia

Pakistan
Remove ads

Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma titin dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Kasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na (880,940 km2) (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke rike da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama kasa ta (34) a Duniya. Pakistan ce kasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta (1960), Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a kasar.

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
kasuwar pakistan

Sunan Pakistan tana nufin kasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.

Remove ads

Alamomin kasa

Alamomin kasa a Pakistan

Quick facts Dabbar kasa, Tsuntsun kasa ...
Remove ads

Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads