Victor Ikpeba
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Victor Ikpeba (an haife shi a ranar 12 ga watan yuni shekara ta 1973 a Benin City), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.
Victor Ikpeba ya buga wasan ƙwallon ƙafa :
- ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liège (Beljik) daga shekara ta 1989 zuwa shekara ta 1993 ;
- ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Monaco daga shekara ta 1993 zuwa shekara ta 1999 ;
- ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Borussia Dortmund (Jamus) daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2001 ;
- ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Betis da Séville (Spain) daga shekara ta 2001 zuwa shekara ta 2002 ;
- ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Ittihad Tripoli (Libya) daga shekara ta 2002 zuwa shekara ta 2003 ;
- ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Charleroi (Beljik) daga shekara ta 2003 zuwa shekara ta 2004 ;
- kuma da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Sadd Doha (Qatar) daga shekara ta 2005 zuwa shekara ta2007.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads