Qatar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Qatar wata kasa ce dake a Asiya, wadda takasance ƙasarLarabawa , bata da yawan mutane, Babban abinda kasar ke samarwa a duniya shine manfetur, kuma tanada ƙarfin tattalin arzikin a nahiyar Asiya. Babban birnin Ƙasar shine Doha. Ƙasar Qatar ta karɓi nauyin gudanar da babbar gasar kwallon ƙafa ta duniya, wato gasar cin kofin duniya.
Remove ads
Hotuna
- Dogayen gine-gine na birnin, da ke kusa da titi a Al Dafna
- Kyakkyawan birni, Doha Cornish, Qatar
- Hotan Pearl din Kasar Qatar
- Yan wasan kasar Qatar zasu buga wasa da yan wasan kasar Japan
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads