Tanzaniya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Tanzania, furucci (IPAc-en|US|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|iː|ə, IPAc-en|UK|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|ɪ|ə),[1][2][note 1] officially the United Republic of Tanzania (lang-sw|Jamhuri ya Mungano wa Tanzania), kasa ce, dake, gabashin Afirka a tsakanin yankin African Great Lakes. Tana da iyaka da Uganda da ga arewaci; Kenya arewa maso gabas; tekun Indian Ocean ta gabas; Mozambique da Malawi ta kudu; Zambia ta kudu maso yamma; da Rwanda, Burundi, da kuma Democratic Republic of the Congo ta yamma. Tsaunin Kilimanjaro wanda shine tsauni mafi tsawo a Afirka yana arewa maso,gabashin kasar Tanzania ne.




Yancirani dasuka shiga Tanzania sun hada masu magana da harshen Southern Cushitic wadanda sukazo daga Ethiopia (Habasha);[3] Eastern Cushitic people who moved into Tanzania from north of Lake Turkana (about 2,000) and (4,000 years ago);[3] and the Southern Nilotes, sunhada da Datoog, wadanda asalin su daga yankin iyakar South Sudan–Ethiopia ayanzu, tun daga shekara ta (2,900) da (2,400) dasuka shude.[3][3][4]
Mulkin mallakan turawa yafara ne da asalin garin Tanzania a karshen karni na (19th) lokacin da Jamus ta kirkira German East Africa, inda kuma hakan yaba Britaniya damar kwashe su yayin World War I. Asalin garin shine Tanganyika, tareda Zanzibar Archipelago wanda aka keba dan hukuncin yan mulkin mallaka. Bayan basu yanci kai a alif (1961) da alif (1963) sai garuruwan biyu suka hade a watan April ta shekara alif (1964) inda suka kafa Kasar hadaddiyar jamhoriyar Tanzania.[5]

Majalisar dinkin Duniya ta kiyasta yawan mutanen Tanzania sunkai kusan miliyan (16) Tsarin mulkin kasar, tsarin Shugaban kasa ne akan bin dokar constitutional Jamhuriya tun daga shekara ta alif (1996) babban birnin tarayyar ƙasar itace Dodoma anan ne fadar gwamnati da Majalisa da wasu hukumomi na gwamnatin suke.[6] Dar es Salaam, tsohuwar babban birnin kasar ita ta cigaba da rike msfi yawan hukumomin gwamnatin, kuma itace birni mafi yawa a kasar, da babban tashar ruwa, kuma jagorar kasuwancin kasar.[5][7][8] Tanzania is a de facto one-party state with the democratic socialist Chama Cha Mapinduzi party in power.

Tanzania takasance mai yawan tsaunuka kuma tanada cunkoson mutane a arewa maso gabashin kasar, inda tsaunin Kilimanjaro yake. Three of Africa's Great Lakes sunada bangare a Tanzania. Daga arewa da yamma akwai Lake Victoria, Africa's largest lake, da kuma Tanganyika, lake din dayafi zurfi a Afirka, yashahara a iri kifayansa, gabar gabashi nada zafi da damshi, tareda Zanzibar Archipelago tsibiri. Kalambo Falls, yana nan a Kalambo River a Zambian border, is the second highest uninterrupted waterfall a Africa.[9] Menai Bay Conservation Area shine babban yankin Zanzibar marine dake samun kulawa.


Sama da yaruka (100) daban daban ne ake amfani dasu a kasar Tanzania, haka yasa tazama kasa mafi mabanbantan harsuna a gabashin Afirka.[10] The country does not have a de jure official language,citation needed|date=September (2017) although the national language is Swahili.[11] A na amfani da harshen Swahili dan tattaunawa a Majalisar kasar, da ƙananan kotuna kuma harshen da ake magana dashi a primary school. Turanci kuma ana amfan dashi a kasuwanni da diplomacy, da manyan kotuna, kuma harshen a secondary da manyan makarantu,[10] duk da gwamnatin Tanzanian tana shirin daina amfani da turanci a ƙasar.[12] kusan kashi (10) na 'yan Tanzania suke amfani da Swahili a matsayin harshen su na farko amma kusan kashi (90) a matsayi na biyu suka dauke shi.[10]
Remove ads
Al'umma
Hotuna
- Kogin Duluti
- Cityscape, Sekei Ward, Arusha Urban District
- Boma
- Bakin Teku a tsibirin Chunguu, Mjini
- Chimwaga Complex Hall
- Birnin
- Bishiyoyin ciyayi a unguwar Kisiwani, gundumar Muheza
- Wasu matasa yan kabilar Tasuba a Bagamoyo akasar Tanzaniya
.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads