Seychelles
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Seychelles Kasa ce a nahiyar Afrika dake kan Tekun Indiya, babban birnin kasar itace Biktoriya (da Turanci Victoria). Yaren tafiyar da gwamnati sune Creole, Turanci da Faransanci. Kasar tana a gabashin nahiyar Afrika. Daga kudancin kasar a kwai Tsuburan Madagaskar da Muritaniya. Tsuburai 115 ne suka hada kasar. Mafiya yawan al'umar kasar hadakar yantattun bayi ne na Afrika da kuma mutanen Madahmgaska da Turawa mazauna kasar. Sune suka hada kashi 90% na mutanen kasar, sai kuma wadanda sukayi kaura daga Turai, Sin da Indiya. Mafiya yawan mutanen kasar kiristici ne mabiya darikar Katolika kamar kashi 90% sai kashi 8% masubin darikar furotest. Sauran kasashen tsuburai da sukayi iyaka da ita sun hada da Zanzibar daga Yamma, Moris, Rodiriguwes, Angalega da Riyuniyon daga kudu, sai Komoros da Mayotte daga kudu maso yamma. yawan mutane a Seychelles yakai bkimani, 86,525. Kuma itace kasa mafi karancin mutane a nahiyar Afrika.














Remove ads
Hotuna
- Jirgin Ruwa
- Seychelles
- Seychelles
- Yara na kamun Kifi
- Bakin Teku na kasar
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads