Uganda

From Wikipedia, the free encyclopedia

Uganda
Remove ads

(Da yaren Ugandan Yuganda), a hukumance kuma a Turance a na kiranta: Republic of Uganda (Swahili: Jamhuri ta Ugandaa ne), kasa ce da take a Gabashin Afirka. Kasar tayi iyaka da kenya daga Arewa, da kuma sudan ta kudu daga yamma, sai kuma democradiyan Congo daga kudu maso yammah, Rwanda da kudu, uganda ta na dayawan jama`a sama da kimani 8.5million, babban birnin kasar, Kampala, uganda tasamu sunane,

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Kampala Road, Habitat, Uganda
Thumb
kasar uganda
Thumb
Yoweri Museveni shugaba na yanzu
Remove ads

A masarautan Buganda

Tana da yawan jama'a fiye da miliyan arba'in da biyu (42). wanda miliyan takwas da digo biyar 8.5 ke zaune a babban birnin kasar kuma mafi girma a Kampala. Uganda tana da sunan masarautar Buganda.

Thumb
'ada a kasar uganda

Faaro

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads