From Wikipedia, the free encyclopedia
Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'in 1,904,569. Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya, Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.
Indonesiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Negara Kesatuan Republik Indonesia (id) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Indonesia Raya (en) | ||||
| |||||
Kirari | «Bhinneka Tunggal Ika (en) » | ||||
Suna saboda | Indian subcontinent (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Jakarta | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 275,439,000 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 144.62 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Indonesian (en) | ||||
Addini | Musulunci, Protestan bangaskiya, Katolika, Hinduism (en) , Buddha da Konfushiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | MIKTA (en) , Southeast Asia (en) , Majalisar Ɗinkin Duniya, ASEAN (en) da Asia-Pacific Economic Cooperation (en) | ||||
Yawan fili | 1,904,570 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Indiya, Pacific Ocean, South China Sea (en) , Celebes Sea (en) da Arafura Sea (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Puncak Jaya (mul) (4,884 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Dutch East Indies (en) , United States of Indonesia (en) , Bone Sultanate (en) , Tasik (en) , Q15788609 , Q3403538 , Sultanate of Siak Sri Indrapura (en) , Mempawah Kingdom (en) da Sultanate of Deli (en) | ||||
Ƙirƙira |
17 ga Augusta, 1945: (Proclamation of Indonesian Independence (en) ) 27 Disamba 1949: (Dutch–Indonesian Round Table Conference (en) ) | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Indonesia (en) | ||||
Gangar majalisa | People's Consultative Assembly (en) | ||||
• President of Indonesia (en) | Joko Widodo (20 Oktoba 2014) | ||||
• President of Indonesia (en) | Joko Widodo | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of the Republic of Indonesia (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 1,186,505,455,721 $ (2021) | ||||
Kuɗi | rupiah (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Indonesia Western Standard Time (en) (a West Sumatra (en) , West Kalimantan (en) , West Java (en) , South Sumatra (en) , Riau (en) , Riau Islands (en) , North Sumatra (en) , Lampung (en) , Jambi (en) , Jakarta, East Java (en) , Central Kalimantan (en) , Central Java (en) , Bengkulu (en) , Banten (en) , Bangka Belitung Islands (en) , Aceh (en) ) Indonesia Central Standard Time (en) (a West Sulawesi (en) , West Nusa Tenggara (en) , South Sulawesi (en) , South Kalimantan (en) , Southeast Sulawesi (en) , North Sulawesi (en) , North Kalimantan (en) , Gorontalo (en) , East Nusa Tenggara (en) , East Kalimantan (en) , Central Sulawesi (en) , Bali (en) ) Indonesia Eastern Standard Time (en) (a West Papua (en) , Papua (en) , North Maluku (en) , Maluku (en) ) Asia/Jakarta (en) (a Java, Sumatra) Asia/Pontianak (en) (a West Kalimantan (en) , Central Kalimantan (en) ) Asia/Makassar (en) (a Sulawesi, Lesser Sunda Islands (en) , East Kalimantan (en) , South Kalimantan (en) ) Asia/Jayapura (en) (a Maluku Islands (en) , West Papua (en) , Papua (en) ) | ||||
Suna ta yanar gizo | .id (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +62 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | ID | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | indonesia.go.id |
Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.
Indonesiya tana da tsibiri da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su ne Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya), Sulawesi, Sumatra kuma da Java. [1] [2] [3]
tasamu yancine a shekarar 1945
Indonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.
Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.
A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.
A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.
Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.
9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)
1.7% Addinin Hindu
0.7% Addinin Buddha
0.2% Addini Confucius
A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.