Myanmar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Myanmar ko Burma ko Birmaniya, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Myanmar tana kuma da yawan fili kimani kilomita arabba'i 676,578. Myanmar tana da yawan jama'a da suka Kai kimanin 51,486,253, bisa ga ƙidayar yawan jama'a da akayi acikin shekara ta 2014. Myanmar tana kuma da iyaka da ƙasar Indiya, Sin, Bangladash, Laos, kuma da Thailand. Babban birnin Myanmar, Naypyidaw ce, amma babban birnin tattalin arzikinta Yangon ce.



Myanmar ta samu yancin kantane acikin shekara ta 1948.
- Kofar shiga Stupa
- Htilominlo Temple and other Buddhist stupas
- Amerapoora - Pyathat of Kyoung, 1855
Remove ads
Manazarta
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads