From Wikipedia, the free encyclopedia
Girka'[1] ƙasa ne, da ke a nahiyar Turai.
Girka | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ελλάδα (el) Ελλάς (el) Ελληνική Δημοκρατία (el) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Hymn to Liberty (en) (1865) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Eleftheria i thanatos (en) » | ||||
Suna saboda | Greeks (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Athens | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,482,487 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 79.44 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Greek (en) Demotic Greek (en) Modern Greek (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Southeast Europe (en) , Tarayyar Turai, European Economic Area (en) da Majalisar Ɗinkin Duniya | ||||
Yawan fili | 131,957 km² | ||||
• Ruwa | 2.3 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Olympus (en) (2,919 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Calypso Deep (en) (−5,269 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Third Hellenic Republic (en) | ||||
Ƙirƙira | 25 ga Maris, 1821 (Julian) | ||||
Ranakun huta |
New Year (en) (January 1 (en) ) Epiphany (en) (January 6 (en) ) Rosenmontag (en) (Easter − 48 days (en) ) Celebration of the Greek Revolution (en) (March 25 (en) ) Good Friday (en) (Easter − 2 days (en) ) Easter Sunday (en) (March 22 (en) ) Easter Monday (en) (Easter + 1 day (en) ) International Workers' Day (en) (May 1 (en) ) Assumption of Mary (en) Ohi Day (en) (October 28 (en) ) Kirsimeti (December 25 (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Greece (en) | ||||
Gangar majalisa | Hellenic Parliament (en) | ||||
• President of Greece (en) | Katerina Sakellaropoulou (en) (13 ga Maris, 2020) | ||||
• Prime Minister of Greece (en) | Kyriakos Mitsotakis (en) (8 ga Yuni, 2019) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Court of Cassation (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 214,873,879,834 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Euro (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .gr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +30 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 100 (en) , 166 (en) da 199 (en) | ||||
Lambar ƙasa | GR | ||||
NUTS code | EL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | government.gov.gr |
Babban birnin ƙasar Girka Athens ne.Girka yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 131,957. Girka tana da yawan jama'a 10,768,477, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Girka yana da iyaka da ƙasashen huɗu: Albaniya a Arewa maso Yamma, Masadoiniya ta Arewa da Bulgeriya a Arewa, da Turkiyya a Arewa maso Gabas. Girka ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1822.
Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Girka Katerina Sakellaropoulou ce. Firaministan ƙasar Girka Kyriakos Mitsotakis ne daga shekara ta 2019.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.