Cabo Verde
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Cabo Verde (Harshen Portugal) ko Cape Verde (Turanci) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Cabo Verde ya na da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 4,033. Moris ya na da yawan jama'a 483,628 bisa ga jimillar shekarar 2021. Cabo Verde tsibiri ne. Babban birnin Cabo Verde, Praia ne.
Shugaban ƙasar Cabo Verde Carlos Veiga ne daga shekarar 2021. Firaministan ƙasar Ulisses Correia e Silva ne.
YARE,

Carbo Verde, ƙasa ce, wanda take da yaroka, dayawa, Amah Gwamnatin, ƙasar tana Anfani da yaran, PORTUGUESE, a jari`du, da koma gidan talabijin, da gidan radio
Remove ads
Hotuna
- Mindelo portogrande
- Deserto Viana, Boa Vista
- Sea-salt-minemaio
Manazarta
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads