Cadi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ƙasar Chadi, tana ɗaya daga cikin ƙasashen da suke Afirika ta tsakiya.[1][2][3] Tanada iyaka da ƙasashe shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan,[4][5][6][7] nahiyar arewa Libya daga nahiyar yamma Nijar da Kamaru da Najeriya, nahiyar kudu jamhuriyar Afirka ta tsakiya.[8][9][10] Ƙasar Chadi ƙasa ce da bata da wani kogi ko teku,[11][12] amma tanada wani ɗan tabki sunansa tabkin Chadi yana arewa maso yammacin Ndjamena baban birnin ƙasar.[13][14][15][16]













Remove ads
Tarihi
daga Yusif sahabi
Mulki
Siyasa
Kasar Chadi tasamu yancin gashin kanta daga hannun kasar faransa tun daga ranar 11 ga watan Agusta a shekarar 1960,[17][18][19] a wannan lokacin Ngarta Tombalbaye dan kudanci chadi wanda ba musulmi bane ya karbi ikon kasa daga hannun Faransa.[20][21] Bayan shekara 5 da karbar mulki sai aka fara yaki tsakaninsa da musulmai ýan arewacin kasar,[22][23] acikin babban birni Ndjamena,[24] haka aka cigaba da yakin har shekara ta 1979 musulmai suka yi nasara akan ýan kudancin kasar wadanda mafi yawansu ba musulmai bane.[25][26] A waccan lokaci Hissène Habré yazama shugaban Kasar.[27][28][29][30]




== Arziki == tanada arziki mai yawa
Remove ads
Wasanni
Fannin tsaro
Kimiyya da Fasaha
Sifiri
Sifirin Jirgin Sama
Sifirin Jirgin Ƙasa
Al'adu
Mutane
Yaruka
Abinci
Tufafi
Ilimi
Addinai
Musulunci
Kiristanci
Hotuna
- Coat of Arms
- Tutar kasar
- Wani bisa Raƙumi, Chadi
- Bakin Teku, Cadi
- Wasu yan kauye na Kasar Cadi
- Rakumai da dawakai sun yi gangamin yakin neman zabe a kasar
- Cadi
- Wani bafullatani, Chadi
- Ministar Sufuri da Jiragen Sama Fatime Goukouni Weddeye
- Shugaban Kasar Idris Deby
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads